Labarai
Hira Da Mahaifiyar Hanifa Wacce A Kasheta
Mahaifiya Ga Hanifa, Ta Bayyana Irin Tashin Hankali Data Shiga A Lokacin Da Aka Sace Hanifa Da Kuma Lokacin Ta Ta Sami Labarin Yanda Akayi A Kasheta.
Dole Mutum Ya Tausaya Mata Idan Yaji Irin Labarin Da Take Bayarwa,
Ga Bidiyon Anan.
https://m.youtube.com/watch?v=IK0j48x7HQE







