Hira Da Jaruma Maryam KK, Ta Bayyana Yadda Ayi Mata Fyade.
Halin Dana Shiga Lokacin Da Amin Fyade Ina Karamar Yarinya, Maryam Ahmad Wacce Afi Sani Da Maryam KK. Ko Kuma Auta 13 x 13. Tayi Cikakken Bayanin Yadda Ta Shiga Harkar Shirya Fina Finai Na KannyWood.
An Fara Da Tambayar Jarumar Tarihin Rayuwarta. Inda Ta Bayyana Cewa An Haifeta A Garin Abuja, Sannan Suna Zama A Abuja Kuma Akwai Gidansu A Kaduna.
Amma Yanzun Harkokin Aikinta Sun Dawo Da Ita Garin Kano.
Da’a Tambayeta Yadda Ta Shigo Masana’antar KannyWood, Sai Ta Bayyana Cewa Ita Kawai Tsintar Kanta Tayi A Harkar, Sannan Kuma Ta Samu Shiga Ne Ta Wajen Abokan Yayyinta.
Cikin Hirar Ne Ta Bayyana Yadda Rayuwarta Ta Fiskanci Qalubale Yayin Da A Mata Fyade Tana Yar Shekaru Goma Sha Biyu Da Haihuwa.
Hakan Yasa Rayuwarta Ya Shiga Wani Hali, Daga Nan Ne Duk Wani Namiji Da Aji Yana Sonta Da Aure Sai Ayi Kutun Kutun A Hanashi, Ace Ai An Taba Mata Fyade.
Ga Cikakken Bidiyon Hirar Da Ayi Da Jarumar








Alhamdulillah ni sunana shafiu muhammad an haifeni agarin sokoto 2_ 2_ 1995, ni DA ne ga tsohon dan majalisa ajahar sokoto na kammala degree na a usmanu dan fodiyo university sokoto Ina white shirye xuwa Albert university domin yin master Amman gida ance sainayi aure,to naji labarinta sainaji abin yasosamun rai tunda bada sonta ba hakan tafaru rayuwa kenan kowa da irin tasa kaddara ni ashirye nike da in aureta idan har ta amince saboda wani lokacin wanda kesonsu bashi suke soba