Kannywood

Hira Da Aminu Saira Game Da Mutuwar Mahmud

Cikakken Hira Da Malam Aminu Saira Director Shirin LABARINA Series.. Inda Yayi Ciakken Bayani Game Da Mutuwar Da Akaga Mahmud Yayi A Cikin Shirin LABARINA Na Wannan Satin.

Inda Shafin Muryar Amurka Suyi Hira Dashi. Ga Cikakken Hirar Anan.

 

One Comment

  1. Gaskiyane wannan maganar ta gamsar Dani Amma muma da munyake kauna da kallon wanan Shirin fimdin labarina ayanda Nike nuni ga larabawa abokan kasuwancina da sauran hausawan da muke tare dasu a nan Algeria ni Dan Nigeria ne kuma haifafen katsina cikin charanchi Local govment gaskiya alhmdllh Masha Allah munajin dadi kallon wannan fimdin Allah ya Kara bada basira danisan kwana aminu saira

Back to top button
error: Content is protected !!