Kannywood
Hira Da Ado Gwanja Kan Sakin Matarsa
An Sami Labarin Cewa Ado Gwanja Ya Sakj Matarsa, Inda A Wata Majiyarma Ake Cewa Sakin Ya Wuce Guda Daya Ko Biyu. Har Yakai Guda Uku.
Hakan Ya Faru Ne Tun Bayan Da Akaga Ado Gwanja Ya Fita Safgar Matarsa Inda Itama Ake Ganinta Ita Kadai Musanman A Wajen Shakatawa Ba Tare Da Mijin Nata Ado Gwanjan Ba.
Bayan Hakan Ne Matar Nashi Mai Suna Maimuna Auta, Ta Bayyana Cewa Ita Ba Saki Uku Mijin Nata Ya Mata Ba. Kawai Dai Rikici Ne Nasu Na Cikin Gida.
Shima Ado Gwanjan An Zanta Dashi Inda Yahi Bayanin Kan Cewa Ya Saki Matar Nashi Ne Ko Har Yanzun Suna Tare.
Ga Hirar Da Akayi Dashi Anan.







