Kannywood
Hatsarin Motar Da Yan Fim Sukeyi Allah ne Yake Kamasu
Hatsarin Mota Da Yan KannyWood Keyi Allah Ne Yake Daukar Hukunci Kansu Dalilin Iskancin Da Sukeyi Amma Basu Gane Ba. Dr Idris Abdul-Aziz Yayi Fashin Baki Kan Masu Yin Fim.
Malamin Karatunsa Ya Koma Kan Yan Fina Finai, Inda Yayi Kaca Kaca Da Masu Harkar Fim Din, Malamin Dai Ya Fara Ne Da Cewa Harkar Fim Ba Harkar Arziki Bace, Kuma Babu Mutum Ko Guda Daya Mai Ilimi Da Yake HarKar Fim. In Akwai To Akawo Mishi Shi.
Nan Ne Dai Jaruman Na KannyWood Su Harsala Inda Su Dinga Aikawa Da Malamin Maganganu Marasa Dadi,