Kannywood

Hassana Da Hussaina Yusuf Yan Biyun Dadin Kowa

MashaAllah! Kyawawan Hotunan Jaruman Yan Biyun Dadin Kowa, Wato Hassana Yusuf Da Hussaina Yusuf. Gwanin Sha’awa. Jaruman Guda Biyu Dai Tsoffin Jarumai Ne Da A Dade Dasu A Cikin Shirin Na Dadin Kowa. Inda Yanzun Suyi Batan Dabo A Cikin Shirin.

Sai Dai Yanzun Mun Kawo Muku Hotunansu Wanda Suyi Tare. Kalla Hotunan Na Kyawawan Jaruman.

Back to top button
error: Content is protected !!