Kannywood
Hassada Ce Tasa Aka Tsani Rahama Sadau
Abdullahi Amdaz Yayi Magana Mai Zafi Akan Rikicin Sahara Reporters, Inda Y Cewa Hassada Ce Tasa Lokacin Da Rahama Sadau Ta Jawo Rigimar Da Ta Jawo Batanci Ga Shugaba Annabi Muhammad, (S.A.W) Akayi Mata Caa,
Amma Yanzun Kuma Da Sahara Reporter Sukayi Batanci Ga Annabi Muhammad, (S.A.W) Kowa Yaja Bakinsa Yayi Shiru.
Ga Abin Da Yake Cewa Anan.







