Kannywood
Hasaan Giggs Yayi Murnar Shekaru 13 Da Aure
Director Hassan Giggs Yayi Shekaru Sha Uku Da Aure (13) Inda Shi Mijine Ga Tsohuwar Jarumar Kannywood Muhibbat Abdulsalam,
Allah Ya Albarkaci Auren Nasu, Inda Su Haifi Yara
Kalli Yanda Shagalin Cika Murnar Shekaru 13 Da Sukayi







