Kannywood
Haryanzu A Kasuwa Nake Kuma Idan Na Samu Miji Na Gari Zanyi Aurena Na Huta.
Haryanzu A Kasuwa Nake Kuma Idan Na Samu Miji Na Gari Zanyi Aurena Na Huta.
Tsohuwar Jarumar Dai Ta Sanar Da Cewa Ta GaJi Da Zaman Zawarcin Da Takeyi Inda Yanzun Ta Fito Tana Bukatar Sake Wani Auren.. Jarumar Tun Bayan Rabuwar Su Da Jarumi TY Shaban. Har Zuwa Yanzun Batayi Wani Auren Ba Kuma..
Muna Mata Fatan Sa,a