Kannywood

Halima Atete Ta Fashe Da Kuka Yayin Bankwana

Allah SarKi! Amarya Halima Atete Ta Tashe Da Kuka, Yayin Ban Kwana Da Abokan Sana’arta Na Masana’antar KannyWood. Komai Yayi Farko Zaiyi Karshe, An Kammala Shan Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete Tare Da Angonta Mohammed Mohammed Kala.

Ansha Bidirin Bikin Ne A Garin Maiduguri, Inda Manya Da Kananan Jarumai Daga Masana’antar KannyWood Suyi Tururuwa Domin Taya Daya Daga Cikin Abokiyar Tasu Murnar Auren Da Tayi.

Bayan Kammalawa Ne Yayin Da Zatayi Ban Kwana Da Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Sai Amaryar Halima Atete Ta Fashe Da Kuka. Sadiya Kabala Itace Ta Kara Sa Amaryar Fashewa Da Kuka. Kalla Kuga Yadda Lamarin Ya Kasance.

Back to top button
error: Content is protected !!