Kannywood

Halima Atete Itace Jarumar Da Tafi Kowa Kudi A KannyWood

Shin Ko Kunsan Cewa Jaruma Halima Atete Itace Tafi Kowa Kudi A Masana’antar KannyWood! Abubuwan Ban Mamaki Da Baku Sani Ba Daga Masana’antar KannyWood,

Akwai Abubuwa Da Dama Na Mamaki Wanda Yawancin Mutane Basu Sani Ba Dangane Da Jaruman KannyWood, Yau Mun Samo Muku Wasu Daga Cikin Ire Iren Abubuwan Ban Mamakin Inda Mu Sami Damar Kawo Muku Wasu Daga Ciki.

Cikin Labaran An Tabbatar Da Cewa Halima Atete Itace Kan Gaba Wajen Arziki A Masana’antar, Akasin Yanda Ake Kallon Wasu Jaruman A Matsayin Kamar Sune Suke Kan Gaba A Wajen Kudi.

Ga Bayanin Yadda Lamarin Yake Dama Wasu Labarin A Wannan Bidiyon.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button