Labarai

Hakimin Danbatta Da Aka Tsige A Yau Shine Kwanishinan Ilmi Na Farko A Kano

Ko Kun San Hakimin Danbatta Da Aka Tsige A Yau Shine Kwanishinan Ilmi Na Farko A Kano?

Daga Abba Hamisu Iliyasu Kara

Alhaji Mukhtar Adnan Ofr mai kimananin Shekaru 93 da haihuwa, shine kwamishinan Ilimi na farko a jahar Kano.

An nada shi Sarkin Ban Kano kuma Hakimin Karamar Hukumar Dantabbata a shekarar 1954 Kimanin shekaru 65 kenan wadda sarkin kano Marigayi Malam Sunusi I.

Sabon Sarkin Bichi Alh. Aminu Ado Bayero ya sauke shi daga sarautar Sarkin Ban Kano kuma Hakimin Danbatta yau Asabar.

Tabbas tarihi ba zai taba mantawa ba.

Back to top button
error: Content is protected !!