Hakimai 42 Cikin 65 Da Suka Jaddada Goyan Bayan Su Ga Sarkin Kano Sunusi II
Jadawalin Sunayen Hakimai 42 Cikin 65 Da Suka Jaddada Goyan Bayan Su Ga Sarkin Kano Sunusi ll, Wanda Hakan Na Nuna Sarki Sunusi Na Da Sama Da Kashi 75% Na Goyon Bayan Hakiman Kano
1. Wazirin Kano
2. Madakin Kano
3. Walin Kano
4. Makaman Kano
5. Sarkin D/Mai Tuta
6. Sarkin Ban Kano
7. Turakin Kano
8. Sarkin Shanun Kano
9. Danburam Kano
10. Dan Isan Kano
11. Dan Lawan Kano
12. Dan Amardin Kano
13. Magajin Garin Kano
14. Dan Majen Kano
15. Dan Kaden Kano
16. Matawallen Kano
17. Sarkin Fulanin Jaidanawa
18. Magajin Malam
19. Dokajin Kano
20. Dandarman Kano
21. Marafan Kano
22. Dallatun Kano
23. Magajin Rafın Kano
24. Sarkin Fadar Kano
25. Bunun Kano
26. Bauran Kano
27. Dan Madamin Kano
28. Dan Galadiman Kano
29. Talban Kano
30. San Turakin Kano
31. Dangoriban Kano
32. Dan Maliki
33. Falakin Kano
34. Yariman Kano
35. Barayan Kano
36. Zannan Kano
37. ‘Yan Dakan Kano
38. Fagacin Kano
39. Dan Masanin Kano
40. Wakilin Dan Iyan Kano
41. Wakilin Barden Kano
42. Wakilin Danmakwayon Kano
DAGA Nafi’u Dawaki