Kannywood

Hafsat Idris Ta Sake Sabon Bidiyo Dayaja Mata Allah Wadai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton bidiyon data saka wana aka ganta tana rawa da ciki.
Hafsat Idris daga baya ta sake saka wani bidiyon amma a wannan karin ba cikin inda take bin baitin wata wakar Nazir Ahmad Sarkin Waka
Amma cikin na wasane. Hafsat ta saka hoton Bidiyon a shafinta na sada zumuntar Instagram tana rawa tana shafa cikin.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button