Kannywood

Hafsat Idris Itama Tayi Auren Bazata (Auren Sirri)

Jaruma Hafsat Idris Wacce Akama Laqabi Da Hafsat Barauniya Tayi Auren Sirri, (Auren Bazata) Inda Kawai Ka Sami Labarin Tayi Aure Ba Tare Da Kowa Yaji Labari Ba Ko Kuma Ita Ta Fitar Da Sanarwa Ba.

Mun Sami Labarin Auren Nata Ne Ta Shafin Falalu A Dorayi. Inda Ya Bayyana Kamar Haka A Shafin Instagram.

Inda Ita Kuma Hafsag Idris Din Fa Bayya a Alamar Godiya

Hafsat Idris

Tun Ba Ynzun Ba, Jaruman KannyWood Mata Sunata Auren Sirri, Wanda Sai An Daura Auren Daga Baya Sai Su Sanarma Yan Uwansu Abokan Harkarsu Ta Fim, Sai Kuma Maganar Ta Fito Wajen Basoyansu.

Kwanakin Baya Ma, Jaruma Maryam Wazeeri Tayi Bankwana Da Harkar Fim, Inda Tayi Auren Sirri Ga Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida.

Hakama A Karshe Karshen Wata Biyu Na Shekarar 2022, Aisha Tsamiya Itama Tabi Sahun Cikin Wadanda Sukayi Auren Sirrri, Ko Menene Kuke Ganin Yasa Yan Matan KannyWood Sukeyi Auren Sirri.

Akasin Yanda Aka Saba A Baya??

 

Back to top button
error: Content is protected !!