Labarai

Hafsat Cucu Ta Bayyana Yadda Ta K@she Nafi’u Gworanyo

Matar Nan Da Ake Zarginta Da K@she Abokin Mijinta Ta Bayyana Yadda Tayi Da Kuma Dalilan Da Susa Ta K@she Shi Har Lahira.

Hafsat Da Mijinta Da Kuma Malamin Da Yayi Wankan Gawan Nafi’u Sun Shiga Hannu, Inda Yanzun Haka Suke Hannun Jami’an Yan Sandar Jihar Kano,  Inda Yanzun Haka Jami’an Na Jihar Kano Na Kan Binciken Sanadiyyar M@tuwar Nafi’u.

Hafsat Tace Nafi’u Dai Ya Shigo Gida Ne Lokacin Da Ya Tarar Da Ita Tana Kokarin K@she Kanta. Inda Ta Y@nke A Hannunta, Hakan Yasa Nafi’u Ya Hanata, Sai Ya Umurceta Da Ta Je Ta Canja Kayanta Tunda Sun Jike Da Jeni.

Bayan Data Canja Kayanta Sai Ta Dawo Taganshi A Kwance, Nan Take Tasa Wuk@ Ta Caccaka Masa, Kafin Kace Wani Abu Rai Yayi Halinsa.

Anji Ta Bakin Mujinta Inda Yace Shi Yana Kasuwa Hafsat Din Ta Kirashi Kan Cewa Ga Abin Daya Faru, Shine Ya Dawo Gida Ya Tarar Da G@war Nafi’u Hakan Ne Yasa Su Kira Wani Malami Domin Yima Mamacin Sutura, .

Ga Hirar Da Tashar Freedom Kano Tayi Da Wadanda Ale Zargi Kan Kis@an Nafi’u Gwaranyo.

Back to top button
error: Content is protected !!