Kannywood
Hadiza Gabon Tasa An Kame Auwal Isah West
Labari Da Dumi Dumi: Jaruma Hadiza Gabon Tasa An Kame Auwal Isah West, Bayan Kunduma Na Ashariyar Da Auwal West Din Ya Mata.
Hakan Ya Samo Asali Ne Tun Bayan Ganin Wasu Jaruman KannyWood Da Akayi Tare Da Jaruman Big Brother Naija, Inda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Musu Tatas,.
Hakan Yasa Auwal West Din Ya Fito Ya Mata Tatasa Inda Ya Kunduma Mata Ashariya Biya Rashin Kunyar Da Tayima Wasu Jaruman KannyWood.
Yanzun Haka Jaruman Tasa An Kame Auwal Isah West Din. Ga Cikakken Bayanin Anan.







