Kannywood

Hadiza Gabon Ta Gurfana A Gaban Kotu

Jaruma Hadiza Gabon Ta Gurfana A Gaban Kotu Bisa Zargin Damfara Da Tayiwa Wani Bawan Allah. Idan Baku Manta Ba Mun Kawo Muku Labarin Jaruma Hadiza Gabon Inda Wani Bawan Allah A Garin Kaduna Dan Asalin Jihar Sokoto Ya Makata A Kotu Bisa Zargin Taci Kudinsa Kuma Taki Aurensa.

Sai Dai Kuma Jarumar Ta Fito Ta Karyata Lamarin Inda Tace Ita Sam Bataci Kudin Kowa Ba. A Yammacin Laraba Ne Kuma Muke Samun Labarin Cewa Jarumar Ta Gurfana A Gaban Kuliya Inda Akayi Shari’a.

Ga Yadda Lamarin Ya Kaya.

 

Back to top button
error: Content is protected !!