Kannywood
Hadiza Gabon Da Diyarta Wajen Ummarah
MashaAllah! Jaruma Hadiza Gabon Da Diyarta Wajen Aikin Ummarah Na Bana, Kamar Yadda Yawancin Mutane Suka Sani, Hadiza Gabon Din Tana Da Diya, Sai Dai Wasu Basu Sani Ba. Sai Dai Ba Diyarta Data Haifa Bane.
Jaruma Hadiza Aliyu Gabon, Tana Ji Da Wannan Diyar Nata Sosai. Wannan Karon Dai Allah Ya Nufa Ta Tafi Ummarah Tare Da Diyar Nata Mai Suna Maryam.
Ga Yadda Bidiyonsu Anan.
https://m.youtube.com/watch?v=Cp14GZqkvvs