Kannywood

Gwamnatin Kano Taba Fauziyya D Sulaiman Mukami

ALHAMDULILLAH KALLA MUKAMIN DA GWAMNATIN KANO TA BAIWA BAIWA “FAUZIYYA D SULAIMAN”

Kamar Yadda Kusani “Fauziyya D Sulaiman” Mutumiyar Kirkice Sosai Sannan Kuna Tana Qoqarin Wajen Taimakawa Da Kuma Sawa A Taimaki Al’Ummah

Jim Kadan Bayan Bata Muqamin Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram Tana Cewa
Kamar Wasa Wani Bawan Allah Ya Kirata Ya Ce Mata Suna Meeting Da Gwamnar Jahar Kano, Inda Gwamnar Yayi Ta Ambaton Abubuwan Da Takeyi Na Alkairi Sabida Yana Bibiyar Shafukanta

Daidai Lokacin Sallar La’asar Sai Ga Wani Abokin Aikinta Ya Shigo Office Dinta Yana Murmushi Yana Cewa Uwar Marayu Mai Girma Gwamna Ya Baki Mukamin Akan Aikinki Na Jinakai Inda Tace Masa Tsokanata Dai Kakeyi Koh Can Sai Ga Kiran “SUNUSI OSCAR 442” Ya Kara Tabbatar Mata Da Mukamin Sai Tace Ita Kuma Sai Yace Eh Sannan Yace Anjima Su Hadu

Bayan Sun Hadu Sai Ya Bata Takarda Yace Gwamna Ne Yace A Bata Sai Tayi Mamaki Ita Da Ba Yar Siyasa Ba Ya Za.ayi A Bata Mukami Sai Yace Mata Eh Ae Ba Akan Siyasa Aka Baki Bah Mukamin Na Bakine Sabida Irin Kokarin Da Gwamna Yaga Kinayi Wajen Taimakon Al’umma

Sukuwa Al’Ummah Ba Abinda Suke Cewa Sai Fatan Alkhairi Sannan kuma Suna Tayata Murna

Back to top button