Labarai
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Haramta Ząɲga-Ząɲga A Fadin Jihar
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Haramta Ząɲga-Ząɲga A Fadin Jihar.
A wata sanarwa da rundunar ƴan sandan jihar ta fitar, ta ce ta samu rahoton sirri kan wasu dake shirya wata nau’in ząɲga-ząɲga a jihar,
A don haka rundunar ke Jan kunnen masu wannan kuɗuri su kuka da kansu kuma su sani cewa an haramta kowace irin zanga-zanga marar lasisi a fadin jihar Kaduna