Kannywood

GasKiyar Auren Umar Gombe Da Hauwa Ayawa

GasKiyar Magana Kan Auren Umar Gombe Da Hauwa Ayawa, (Azima Gidan Badamasi) Wasu Hotuna Sunata Yawo A Shafukan Sada Zumunta Na Kafin Aure Wanda Umar Gombe Tare Da Hauwa Ayawa Akagansu.

Hotunan Sunja Hanklula Sosai, Ta Yanda Kowa Ke Cewa Aure Zasuyi Irin Na GasKe, Wasu Kuma Suna Gani Suce Ba Auren GasKiya Bane, Saboda Hakan Na Yawan Faruwa Sai An Wallafa Irin Wannan Hotunan Daga Baya Kuma Sai Aga Ba Auren Gaske Bane, Kawai Auren Fim Ne.

Hakan Wannan Karon Ma, Tabbas Hotunan Auren Nasu Bana GasKe Bane, Shiryayyun Hotuna Ne, Ku Kalla Videon Nan Domin Sanin GasKiyar Lamari Akan Hotunan.

 

Back to top button