Kannywood

GasKiyar Auren Minal Ahmad Da Tsohon Mijin Momme Gombe

Menene GasKiyar Auren Minal Ahmad (Nana Izzar So) Da Kuma Tsohon Mijin Momme Gombe (Adam Fasaha), Anata Yada Wani Labari Da Hotuna Harda Videos Na Minal Ahmad (Nana Izzar So) Da Kuma Tsohon Mijin Momme Gombe Akan Zasuyi Aure.

Sai Dai Har Yanzun Ba.a San Asalin GasKiyar Lamarin Ba. Domin Ansha Yin Hakan A Baya Inda Zakuga Jaruman KannyWood Sun Fito Sunyi Hotunan Aure Kamar Da GasKe Sai Daga Baya Labari Yasha Ban Ban. Sai Ace Auren Fim Ne.

Wannan Mun Samo Muku Sahihin Labari Game Da Auren Nasu.

https://m.youtube.com/watch?v=xDGkOdQ7m6E

Back to top button
error: Content is protected !!