Kannywood

Halima Atete Budurwace Bata Taba Aure Ba

Halima Atete Budurwace Bata Tabayin Aure Ba Sai Yanzun Zatayi Auren Farko, Cewar Idris Mai Wushirya Dan tiktok, A Wani Bidiyo Da Matashin Ya Bayyana A Shafinsa Na Tiktok. Ya Bayyana Cewa Halima Atete Tana Daya Daga Cikin Jarumai Mata Da Basu Taba Aure Ba A Masana’antar KannyWood.

Da Yawan Mutane Suna Kokonto Kan Jarumar, Inda Wasu Da Dama Ke Tunanin Kamar Ko Jarumar Ta Tabayin Aure, Ganin Cewa Jarumar Da Girmanta Ta Shigo Masana’antar Ta KannyWood.

Sai Dai Jarumar Bata Taba Shaidar Da Cewa Ta Taba Yin Aure Ko Bata Taba Yi Ba. Shi Wannan Matashin Ya Ari Bakinta Yaci Mata Albasa.

Back to top button
error: Content is protected !!