Kannywood

GasKiya Tayi Halinta Kan Yarinyar Momme Gombe

Daga Karshe Dai! Gaskiya Ta Bayyana Kan Yarinyar Da Aketa Yawo Da Ita Ana Cewa Jaruma Momme Gombe Ce Ta Haifeta. Matashin Da Kwanaki Ya Fito Yayi Bidiyo Da Wata Karamar Yarinya ‘Yar Kimanin Shekaru 12, Inda Ya Bayyana Cewa Yarinyar Diyace Ga Jaruma Momme Gombe.

Inda Ya Fito Yayi Sabon Bidiyo Ya Bayyana Cewa Ba GasKiya Bane Maganar Da Yayi A Baya Na Cewa Momme Gombe Ta Taba Haihuwa, Hasali Ma Momme Gombe Aurenta Daya Kuma Kwata Kwata Lokacin Da Tayi Aure Baima Kai Har Ta Iya Haifan Wannan Yarinyar Ba.

Yarinyar Mai Suna Amira Kawai Yayi Amfani Da Itane Domin Yin Raha,  Saboda Ita Yarinyar Ma Da Ake Magana Akai Kwata Kwata Batasan Momme Gombe Ba. Bata Taba Ganinsa Ba, Sai Dai Yace Kama Da Yarinyar Takeyi Da Momme Gombe Ne Yasa Ya Fito Yayi Haka.

Ga Cikakken Bidiyon Yanda Matashin Ke Bayani.

https://youtu.be/-5UJrlK9HsY

Back to top button
error: Content is protected !!