Labarai

GasKiya Ta Bayyana Kan Batun Ba Rarara Gida

Bidiyon YANZUN YANZUN: Gaskiya Ta Bayyana Rarara Ya Karyata Cewar An Bashi Kyautar Gidaje Tare Da Motoci Guda Bakwai.

A Cikin Ƴan Kwanakin Da Su Gabata, Anata Yawo Da Wasu Hotunan Wani Gida Inda Su Karaɗe Shafukan Sada Zumunta Inda Aka Riƙa Yaɗa Cewa Wai Gwamnatin Jihar Katsina Ce Ta Ba Shahararren Mawaƙin Nan Dan Asalin Jihar, Dauda Kahutu Rarara Shi A Cikin Birnin Na Katsina.

Sai Dai Mamallakin Gidan Ya Tabbatar Wa Manema Labarai A Birnin Na Katsina Cewa Wannan Labarin Ba GasKiya Bane ƙarya Ce Tsagwaron Ta Domin Gidan Na Shi Ne Kuma Har Yanzu Yana ƙarƙashin Ikon Sa.

 

Back to top button
error: Content is protected !!