Kannywood

GasKiya Magana Kan Hotunan Nafisa Abdullahi

Nafisa Abdullahi Tayi Magana Kan Wadannan Hotunan Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta: Anga Wasu Hotuna Na Rashin Daraja Suna Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Da Ake Dangantasu Da Jaruma Nafisa Abdullahi.

Hakan Sun Biyo Bayan Maganarta Da Tayi Da Take Cewa “Ku Daina Haifan Yaran Da Bazaku Iya Rikesu Ba” Hakan Yasa Naziru Sarkin Waka Ya Fito Ya Caccaketa, Inda Yace Wannan Maganar Kawai Da Almajirai Takeyi. Bayan Hakan Ne Sai Wasu Hotuna Su Dinga Yawo A Shafukan Sada Zumunta Inda Aketa Cewa Itama Dama Nafisa Abdullahi Bata Da Tarbiyya.

Sai Dai Jarumar Ta Fito Safin Tiwita Inda Ta Nesanta Kanta Da Irin Wadannan Hotunan. Inda Tayi Rubutu Kamar Haka.

“So I’ve seen these pictures for a while now and people think it’s me,I laughed at it and didn’t bother to say anything,LOL again.This ain’t me..that lady by the swimming pool has a short hair.. my hair ya wuce gadon baya na😉no cap,the other lady’s features are visibly different.”

“Na Jima Ina Ganin Wadannan Hotunan Suna Yawo, Kuma Mutane Suna Ganin Kamar Nine’ Nakanyi Dariya, Sannan Bana Damuwa Kuma Bana Cewa Komai, Na Sake Fada. Bani Bace, Wannan Macen Da Take Wajen Swimming Pool, Gashin Kanta Guntu Ne. Ni Kuma Nawa Gashin Kan Ya Wuce Gadon Baya, Ita Kuma Dayan Mace Ta Banbanta.”

Ga Wanda Susan Jarumar Da Kyau Zasu Gane Cewa Ba Ita Bace, Kawai Sharri Ne Akema Jarumar. Shima Kuma Dayan Hoton Ya Tabbata Ba Nafisan Bane. Anyi Hakan Ne Kawai Domin Bata Mata Suna.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

11 Comments

  1. The truth is this picture are not true and whoever is responsible for this may you have nothing good in your life.yan iska

  2. Walahi yawancin Hausawn mu munafukai ne, kowa ma yasan ba ita bace, so dai ake a bata mata suna. Kun manta kyautace daga Allah. Su Nafisa sunyi gwagwar maya a nishadan da mu hatta ilimintarwa. Allqh ya isa wlh… A tsiyace zaku mutu

  3. Gaskiya ne, ni nasan bake bace. Wannan hoton na farko da gani bake bace saboda jikin yayi girma daya wa. Kai ne a ka hada dashi domin sharri, Allah ya kyauta. Hassada ce kawai kiyi hakuri, Allah yana tare DA mai gaskiya.

    1. Adunya kowa da laifinshi idan kataba allah ka Kalli mutum kaga yadda allah xaiyi dashi kai ansan mikake aikatawa Wawa kawai kayi Dan kaci mutuncinta abinda kayi akwai kuskure

Back to top button