Kannywood
Gasar Cin Kaza A Bikin Maishadda Da Hassana
Sabon Salo! Kalli Yadda A Gudanar Da Gasar Cin Kaza A Domin Murnar Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad. Bikin Dai Har Yanzun Anata Shirye Shirye Inda Za.a Daura Auren Ranar 13/03/2022.
Anata Faman Shan Shagulgula Tun Kafin A Daura Auren, Muna Fatan Allah Yasa A Daura Auren A Sa.a.