Kannywood
Ganin Sadiya Kabala Da Ciki Yaja Cece Ku Ce
Ganin Bidiyon Jaruma Sadiya Kabala Da Ciki (Juna Biyu) Ya Jawo Cece Ku Ce, Inda Akaga Jarumar Da Katon Ciki Tana Rawa A Wani Bidiyo Data Wallafa A Shafin Tiktok, Sai Dai Wasu Nason Sanin Cikin GasKe Ne Ko Kuma Na Wasa.
A Kwanakin Baya Anyi Wani Challenge A Shafin Tiktok Inda Mata Ke Sa Cikin Wasu Suta Rawa Akan Wata Waka, Itama Jarumar Haka Tayi, Sai Dai Hakan Yaja Mata Maganganu Kala Kala.
Ga Bidiyon Anan. Ku Kalla
https://m.youtube.com/watch?v=RlYs1qS8pi4







