E News

Ganawar Yan Tiktok Da Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano

Yadda Ganawar Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano  Ta Yi Da Ƴan Tiktok, Domin Tsaftace HarKar Tasu Ta Social Media.

Anyi Zaman Ne Ranar Litinin Shida Ga Watan Sha Daya, Inda Ayi Gagarumin Zaman A Ofishin Kwamandan Hisbah Ta Jihar Kano Wato Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Manya Tare Da Kananan Yan Social Media Musanman Yan Tiktok Ne Su Sami Halartar Wannan Zaman. Inda Wasu Daga Ciki Kamar Su Murja Ibrahim Kunya, Wanda Ke Aikata Wasu Abubuwa Na Rashin Tarbiyya Da Kamun Kai.

Hukumar Ta Hisbah Ta Baiwa Kowanne Daga Cikin Su Kyautar Naira Dubu Biyu Su Sayi Data,  Ga Yadda Zaman Ta Kasance

 

Back to top button
error: Content is protected !!