Kannywood

Gaban Mace Yafi Ko Ina Muni A Jikinta

Gaban Mace Yafi Ko Ina Muni A Jikinta, Don Haka Bashi Bane Dadin Duniya, Cewar Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa, Maganar Ta Jawo Cece Ku Ce Da Dama. Inda Mata Suka Dinga Mayar Masa Da Martani.

Matan KannyWood Ma Wasu Cikinsu Sun Tofa Albarkacin Bakinsu. Inda Wasu Ke Ganin Maganar Bata Dace Ba Malam Yayita, Ya Fadi Hakan Ne A Wani Karatunsa Na Sanin Menene Asalin Dadin Duniya.

Gadai Bidiyon Maganar Tashi Da Kuma Martanin Da Aketa Masa Ana.

 

Back to top button
error: Content is protected !!