Kannywood

Ga Ado Gwanja Ga Maimuna A Ummarah

An Hadu! Ga Ado Gwanja Ga Kuma Tsohuwar Matarsa A Saudiyya Wajen Aikin Ummarah, Jarumi Kuma Mawaki Ya Sami Damar Halartar Aikin Ummarah Na Bana, Yayin Da Itama Maimuna Tsohuwar Matar Tashi Allah Ya Bata Damar Halartar Ummarah.

Shin Kuna Ganin Zasu Iya Shiryawa A Can Kuwa?? Muna Rokon Allah Ya Daidaita Su.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button