Kannywood

Fitattun Jaruman KannyWood Da Yaransu

MashaAllah Girma Yazo, Kalli Wasu Daga Cikin Fitattun Jaruman KannyWood Da Yaransu Na Cikinsu.. Nan Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Manya Kuma Fitattun Jaruman KannyWood Tare Da ‘Ya ‘yansu Na Cikinsu.

Wasu Yaran Na Fitattun Jaruman Sun Riga Sun Girma Wanda Wasu Ko Aure Aka Musu Zasu Zauna Lafiya Lafiya.

Allah Ya Albarkace Su Da Yara Cikin Jaruman Maza Da Mata. Muna Musu Fatan Nasara A Rayuwarsu.

Gasu Anan Kamar Haka.

 

Back to top button
error: Content is protected !!