Kannywood
Fim Din Hausa Na Farko Daya Jawo Bakin Jini
Fim Din KannyWood Na Farko Daya Fara Jawowa Hausa Fim Tsangwama Da Bakin Jini “Saura Kiris” Fati Muhammad Da Tahir Fagge.
Wannan Fim Din An Shiryashi Kimanin Shekaru Asirin Dasu Gabata. Inda Film Din Ya Jawo Maganganu Da Dama. Wanda Takai Ga Anso A Hana HasKa Film Din A Wancan Lokacin.