Kannywood

Hotunan Fatima Ali Nuhu Ta Kara Shekaru

Babban Yarinyar Jarumi Ali nuhu, Fatima Ali Nuhu Ta Kara Shekaru,. Yarinyar Tashi Dai Ta Sake Zafafan Hotuna Na Bithday Din Nata,

Duk Da Bamusan Asalin Yawan Shekarun Nata Ba, Jaruman Kannywood Da Wasu Da Dama Ciki Da Wajen Kannywood Sun Tayata Murnar Zagayowar Haihuwar Nata..

Muma Daganan HausaMini.Com.Ng, Mun Tayata Murnar Zagayowar Ranar Haihuwan Nata. Allah Ya Karo Shekaru Masu Albarka.

Back to top button
error: Content is protected !!