Kannywood
Fati Washa Tasha Magana Kan Wannan Hotunan
Fati Washa Tasha Magana Kan Wannan Bidiyon Data Sake Bayan Ta Bayyana Surarta Da Yawa A Bidiyon, Mutane Da Dama Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Hakan Da Tayi Kamar Talle Takeyi. Inda Kuma Suke Ganin Bai Dace Ba..
Sai Dai Ba Duka Aka Taru A Zama Daya Ba. Inda Wasu Ke Ganin Hakan Ba Wani Matsala Ko Damuwa Bane, Suna Gainsa A Matsayin Ba Komai Kuma Duk Cikin Wanka Ne. Ku Menene Ra’ayoyinKu Kan Wannan Bidiyon Nata.
https://m.youtube.com/watch?v=IzheaaZRfN8