Kannywood

Fati Washa Ta Kammala Karatunta A Kasar Cyprus

Jarumar Fina Finan Hausa, Fatima Abdullahi (Fati Washa) Ta Kammala Karatunta A Kasar Cyprus, Jarumar Dai Ta Jima Tana Hada Digirinta A Kasar Na Cyprus.

Inda Yanzun Haka Sunyi Bikin Kammala Karatun Nasu, Kafin Jaruma Fati Washa, Jarumar KannyWood Rahama Sadau Ita Da Kanninta Sune Su Fara Zuwa Wannan Kasar Ta Cyprus Karatu.

Muna Ma Jaruma Fatima Abdullahi Fatan Nasara.

Back to top button
error: Content is protected !!