Hotuna
Fati Ladan Da Mijinta Sunyi Murnar Cika Shekaru 6 Da Aure
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Ladan kenan a wadannan hotunan tare da mijinta, Shettima Yarima.
Inda suke murnar cika shekaru 6 da yin aure, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.