Kannywood

Farida Jalal Ta Koma Wakokin Yabo

Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood, Farida Jalal Ta Bayyana Yadda Akayi Ta Koma Wakokin Yabon Annabi (S.A.W) Wannan Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Dasu Dibe Lokaci Mai Tsayi Sosai A Masana’antar KannyWood.

Duk Da Jarumar Ta Tabayin Aure, Sai Dai Bayan Mutuwar Auren Nata Ta Sake Dawowa Masana’antar. Duk Da Yake Ba Lokacinsu Akeyi Ba, Jarumar Yanzun Haka Tana Raira Wakokin Yabon Annabi (S.A.W)

Jarumar Ta Bayyana Yadda Rayuwarta Ya Kasance Lokacin Da Take Masana’antar. Shirin Daga Bakin Mai Ita Na Shafin BBCHausa, Sunyi Hira Da Ita Mun Sami Damar Kawo Muku Cikakken Hirar Nata.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button