Kannywood

Farida Jalal Ta Bayyana Hotunan Sabon Mijinta

Tsohuwar Jarumar KannyWood Farida Jalal Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Sabon Mijinta Da Tayi WUFF! Dashi!!

Shahararriyar Jarumar Da Taja Zarenta A Zamani Mai Tsayi Daya Gabata A Masana’antar KannyWood Tayi Aure Karo Na Uku, Inda A Kwanakin Baya Ne A Bayyana Auren Nata Da Tayi Shi Na Sirri.

Bayan An Daure Auren Nata A Garin Katsina, Sai Da’a Dauki Lokaci Kafin Ta Nunawa Duniya Mijin Data Aure,

Jaruma Farida Jalal Dai Jaruma Ce Da Tayi Suna Sosai A Masana’antar Na KannyWood, Inda Daga Baya Da Tayi Aure A Daina Jin Duriyarta, Bayan Auren Nata Ya Mutu Ne Sai Kuma Ta Sake Komawa Masana’antar, Sai Dai Komawarta Lokacin Tauraruwarta Ta Dusashe,

A Baya Bayan Nan Ne Kuma Jarumar Ta Koma Wakokin Yabon Ma’aiki SAW. Kafin Ta Sake Yin Wannan Sabon Auren Nata.

 

Back to top button
error: Content is protected !!