Labarai

Farfesa Pantami Ya Bada Kyautar Mota Ga Mahaddata Al-Qur’ani

Farfesa Isa Ali Pantami Ya Gwangwaje Gwarazan Gasar Karatun Al-Qur’ani Mai Girma Da Kyautar Mota

Tsohan Ministan Sadarwa Da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Ali Pantami Ya Gwangwaje Gwarzon Karatun Al-Qur’ani Mai Girma, Malam Nura Abdullahi (Modibbon Sokoto) Da Gwarzuwar Karatun Al-Qur’ani, Malama Aisha Abdulmutallib Yobe Da Kyautar Mota, Bayan Samun Nasarar Gasar Karatun Al-Qur’ani Mai Girma Ta Ƙasa

Allah Ya Saka Wa Malam Da Alheri!

Daga Jamilu Dabawa

Back to top button
error: Content is protected !!