AlbumNamenj

EP: Namenj- “Na Matsu” Complete EP Download

Namenj- “Na Matsu” Complete Mp3 EP Download Album.

Mawaki Aliyu Jibril Namanjo, Wanda Akafi Sani Da “Namenj” Ya Fitar Da Sabon Karamin Album Dinsa EP, Mai Suna “Na Matsu” Shi Wannan Karamin Album Din Ya Qunshi Wakoki Guda Shida Ne A Cikinsa, Inda Wakokin Sunyi Dadi Sosai.

TrackList

  1. Namenj – Bakin Kogi
  2. Namenj – Insha Allah
  3. Namenj – Na Matsu
  4. Namenj – Naki Jinin
  5. Namenj – Rabonki Ne
  6. Namenj – Subtle Loving

 

Back to top button
error: Content is protected !!