Kannywood
Duk Macen Da Bata Shiga Fim Ba, To Ta Hakura
Dr. Girema Ta Kwana Casa’in Ta Bayyana Cewa Duk Wata Mace Da Take Sha’awar Shiga Harkar Fim, Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Hira Da Akayi Da Ita.
Inda Tace Idan Ma Ya zama Dole Dole Ne Sai Macen Ta Shigo Harkar Fim. Toh Yakamata Iyayenta Su Rakota Dakansu Domin A Kula Da Tarbiyyarta, Ta Shige Da Ficenta A Wajen Shirya Fim Din.
Tace A Yanzun Haka Suma Sunyi Yawa A Harkar, Kuma Akwai 6ata Gari Masu Amfani Da Sunan Fim Suna Lalata Yara, Gadai Cikakken Hirar Da Akayi Da Jarumar Anan.