M Shareef
Downloads- Umar M Shareef Zo Kusanta Dani Song
Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .. wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake .. Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune. Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar
– Zo Kusantu Dani .. Zana Rayu Dake
Amana Takaima Zana BaKi
– Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka
– Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare
– Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare
– Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire
– Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki