M Shareef

Downloads: Umar M Shareef Tsohuwata Zuma Song (Zanrayu Dake Movie)

Tsohuwa Ta Zuma Nice Bazan Canja Ba. Karka Yadani .. Mui Aure Shine Burina. 

Tsohuwa ta Zuma Na Barki Bazan Lasa Ba. Sabuwa Gata Itta Ta Zam Zabina
Tsohuwa Ta Zuma Nice Ban Zaamo Aibu ..  

– Nice Dai AbokiyarKa Tun Farko
– So Kauna Na Baka Mai QarKo
– Da Na HauravSama Yanzu Na Sakko
– A Shirye Nake Inkaika Gidanmu Nai Qarko
– Ada Nayi Kure Yanzun Bazan Karaba
– Ni Zan Farantama Bazan So Ka Koka Ba

Downloads Now

Back to top button
error: Content is protected !!