M ShareefWakokin Umar M Shareef
Downloads Umar M Shareef “Ciwon So New Song”
SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharerf Mai Taken “Ciwon So”
Wakar Yayi Lafuza Masu Ratsa Zuciyar Masoya
– Ciwon so Ciwon so Soyayya
– Ciwon so ya tafi na warke sam babu sauran jinya
– Dake zana tafi muje ai mana auren gata
– Ciwon so na dad’e ina jinya Yau yazamo karshe
– Mun dade muna wasan buya Abin kamar tashe
Yi Maza Ku SarKar Da Ita Domin Jin DadinKu