M Shareef
Downloads: Umar M Shareef Annurin Zuciya Latest New Song
SauKar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Suna Annurin Zuciya
– Annurin Zuciyata Kece
– Kinbani So Ga Tawa Ki Rike
– Annurin Zuciyata Kaine
– Na BaKi So Nima Ga Tawa Ka Rike
– Nai Gamo Da Wata Yarinya Soyayya
– Kyan Hali Yasani Tana Da Tarbiyya
– Innasata Tayi Bata Jayayya
– Kin Cancanta Dake Inyi Tarayya
– Don Kin Lasan Zuma Taso Soyayya
– Zo Ki Setani Kan So In Hau Hanya
SauKar Da Wakar Anan