M Shareef

Downloads: Ado Gwanja Feat. Umar M Shareef Sama Mata Song

Credit KannyMp3Blog


A Karon Farko Yau Ga Mawaki Umar M Sharif Tare Da Ado Gwanja Sunyi Tarayya A Waka Guda Domin Nishadantar Daku Hakika Wakar Tayi Dadi Sosai

Ga Kadan Daga Baitukanta

Ado Gwanja : Mata daku muka soma, M shareef da Gwanja mun samu dama habaa

-A Nigeria an san suna na, wurin Nijar su dau wakar mu su kunna, ƙasar Sudaniya da masoya na, ina da masoya a Kamaru da Ghana, haka Gabon da Benin kai na gode Allah

-Ni sila ta sani na, shine yaba mata, na yaba mata kuma sun mini gata, taken wakar nana fansa ta, nace da zaku gane ku bi su ku huta, ni Ado na Gwanja dasu na kulla

-M Sharif : Eah nan gani nan bari mata ai dole ne binku, bazar kuce yau ta sani Umar na zo nake taku, rai na daya baci sai yayi normal da na ganku, koda da ƴan tsurku, bamu yin shakku, zamu gaishe ku,

-nida Ado Gwanjan kune, kuyi shaida masoyan kune , Indai a domin kune, bamu gudun a zage mune

-Nasan baka raina mata ba, haihuwar akkayyi ba ƙwaiba, wata tara ciki ba wai ba, hayya wannan aikin sai mata



Back to top button
error: Content is protected !!