M Shareef
Download: Umar M. Shareef Ruwan Dare Song
– Ruwan Dare Maigame Duniya .. KaunarKice Tashiga Ko Ina A Jikina
– Ruwan Dare Kin Zama A Jikina Kin Zagayeni Kinshiga Ko Ina
– InaTunani Dare Ko Da Rana
– Na Sanki Ya Zama A Jikina
– Ko Nayi Barci Na Kulle Idona
– Sai Nai Mafarkin KinzoWurina
– Muna A Tare MafarKi Ya Nuna Ko Baka Ganina
– Hakan Na Dauka Na Sanya A Raina
– Safe Maraice Kananan A Raina
– Ko Nayi Kuka Kai Ke Share Idona
– Inna Iso Kana Nazo Gunka Na Tsira