M Shareef
Download Umar M Shareef “Fansar Kauna Song”
SauKar Da Wakar Umar M Shareef Mai Suna Fansar Kauna .. MawaKin Yayi BaituKa Masu Ma.ana Da Irin Wadanda Ke Gamsar Tare Da Kwantar Da Hankalin Masoya..
– Fansar Kauna Ga Mai Yin So WaJibi AdauKa Komai Wuya
– Ni DaKe Allahu Ya Hadda
– Ba Mutum Ba Ba Wanda Yay Gada
– Gani Nayi WaKa Akan Kida, Itace Sa.a Ata Na Fada
– Na SaKa Zuciyata Zauna
– Kaine Cikin Tunanina
– Kai Na Tsayar Muradina
– Inbabu Ke Ba Zaman Lafiya
– Abokiyar Zaman Duniya
– Bazan Rabo Dake Ba
– Magauta Bassu So BaDOWNLOAD NOW